Hausa Hip Hop
Oga Abdul – Sauki

“Sauki” na daga cikin waƙoƙin sabon Qishin Qishin EP na Oga Abdul, wanda ya zo da salo mai daɗin sauraro da yanayin da ke ƙara wa wannan aikin armashi.
Song Information
- Artist: Oga Abdul
- Song Title: Sauki
- Album: Qishin Qishin EP
- Release Date: August 28, 2026
- Genre: Afrosounds
- Label: Oga Abdul & Nexx XS
Download & Listen
