Entertainment
Explore the latest Hausa entertainment news, Kannywood updates, celebrity stories, trending topics, interviews, and viral moments from Northern Nigeria. Stay informed with fresh entertainment content on Arewa Tracks.
-
“Ya Biya ₦150k Don Ayi Masa Kwalliya” – Bidiyon Yadda Wani Matashi Ya Koma
Wani al’amari mai ban mamaki ya dauki hankulan masu amfani da shafukan sada zumunta, musamman TikTok, bayan wani matashi ya…
Read More » -
Auta MG Boy Ya Shirya Zama International: “Shirin Bana Ba Wasa Bane”
Mawakin Hausa Auta MG Boy ya bayyana sabon shirin da yake yi na ɗaga sana’arsa zuwa matakin duniya, yana mai…
Read More » -
Adam A. Zango Ya Bayyana Dalilin Rabuwarsa Da Matarsa Maimuna Pretty
Bayan ce-ce-ku-cen da suka bazu a kafafen sada zumunta kan rabuwar aurensu, fitaccen jarumin Kannywood Adam A. Zango ya fito…
Read More » -
Abba Hikima Ya Ce Alakanta Mutum Da Shan Kwaya Ko Hauka Ba Adawar Siyasa Ba Ce
A cikin wani saƙo da ya wallafa a shafinsa na Facebook, lauya Abba Hikima ya soki irin kalaman da ake…
Read More » -
Soja Boy Ya Yi Martani Ga Adam A. Zango, Ya Ce “Ka Fi Kowa Daukaka Amma Ka Fi Kowa Talauci A Kannywood
Bayan kwanaki da ya yi alƙawarin zai yi magana kan fitaccen jarumin Kannywood Adam A. Zango, mawaki Soja Boy ya…
Read More » -
RR Production Ta Sanar Da Fitowar Sabuwar Waƙar “Abadan Daiman”
Kamfanin RR Production ya sanar da cewa sabuwar waƙar fim mai suna “Abadan Daiman“, wadda Abdul Hassan da Murja Baba…
Read More » -
Amal Umar Da Chidi Dike Za Su Hadu A Sabon Fim Mai Suna Love and Fate
Jarumar Kannywood Amal Umar ta sanar da cewa za ta fito tare da fitaccen jarumin Nollywood, Chidi Dike, a sabon…
Read More »