Hausa Hip Hop
Explore the latest Hausa Hip Hop songs, MP3 releases, albums, and EPs from top Northern Nigerian artists. Stay updated with trending Hausa rap music and fresh releases on Arewa Tracks.
-
Oga Abdul – Qishin Qishin
Fitaccen mawaƙin nan wato Oga Abdul ya saki wata sabuwar waƙarsa mai suna “Qishin Qishin,” wadda tana ɗaya daga cikin…
Read More » -
Mahraz Number 1 – Sarkin Waya
Mahraz Number 1 ya saki “Sarkin Waya“, sabuwar waƙa mai cike da nishaɗi da salo na musamman. Kalaman waƙar suna…
Read More » -
DJ Ab – Daga Ina Kike Ft. Namenj
DJ Ab ya saki Daga Ina Kike tare da Namenj, waƙar da ke ɗauke da salon soyayya da yabon mace,…
Read More » -
NT4 – Odeshi Ft. Soundcard Gh
Mawaƙa NT4 sun haɗa gwiwa da Soundcard Gh wajen saki sabuwar waƙarsu mai suna “Odeshi”, wadda ke ɗauke da kalmomin…
Read More » -
Thecamboi – Barazana Ft. Aremu Lekki
Mawaƙi Thecamboi ya haɗa gwiwa da Aremu Lekki wajen saki sabuwar waƙarsu ta Hip-Hop mai suna “Barazana” daga kundin Sisi…
Read More » -
Thecamboi – Sisi
Mawaƙi Thecamboi ya saki sabuwar waƙarsa ta Hip-Hop mai suna “Sisi” daga kundin Sisi EP, waƙar da ke ɗauke da…
Read More » -
OG Abbah – Damuwana
OG Abbah ya saki sabuwar waƙar “Damuwana”, wata waƙar Afrosounds da ta mayar da hankali kan fuskantar damuwa, tsayawa da…
Read More » -
Mr442 – Zigiii Ft. Ngulde x OG Abbah x Freshmoney
Mr442 ya saki sabuwar waƙarsa mai suna “Zigiii” tare da Ngulde, OG Abbah da Freshmoney, inda suka fito da waƙar…
Read More » -
Mr442 – Settings Ft. OG Abbah & Rumerh
Mr442 ya saki waƙar “Settings” tare da OG Abbah da Rumerh, waƙar da ta zo da salon Afrosounds mai ɗauke…
Read More » -
Mahraz Number 1 – 001 Gwoza
Mahraz Number 1 ya saki waƙar “001 Gwoza”, wadda ta zo da saƙon ƙarfafa gwiwa da juriya a rayuwa. A…
Read More »