Albums & EPs
Browse the latest Hausa Albums & EPs from your favorite Hausa artists. Discover complete tracklists, new music releases, and trending Kannywood albums, all in one place on Arewa Tracks.
-
Oga Abdul – Qishin Qishin EP
Fitaccen mawaƙin nan wato Oga Abdul ya saki wani sabon album ɗinsa mai suna “Qishin Qishin EP.” Wannan album yana…
Read More » -
Zaki Dan Yaya – Habibi EP
Fitaccen mawaƙin yabon Manzon Allah (S.A.W.), Zaki Dan Yaya, ya saki sabon kundin waƙoƙinsa mai suna “Habibi EP“. Kundin ya…
Read More » -
Usman Bee – End Of The Era II EP
Usman Bee ya saki End Of The Era II EP, wani sabon aikin Hip-Hop/Rap da ya ƙunshi waƙoƙi guda 9,…
Read More » -
Abdul D One – Na Dawo Gare Ki EP
Mawaƙin Afrosounds, Abdul D One, ya saki sabon EP ɗinsa mai suna “Na Dawo Gare Ki EP” (wanda wasu ke…
Read More » -
Thecamboi – Sisi EP
Mawaƙi Thecamboi ya saki sabon kundin waƙoƙinsa na Hip-Hop/Rap mai suna “Sisi EP”, wani ƙwararren kundi mai ɗauke da waƙoƙi…
Read More » -
M Soja Concept – Laila EP
M Soja Concept ya saki sabon aikin waƙoƙinsa mai suna “Laila EP”, wani kyakkyawan kundin Afrosounds da ya ƙunshi waƙoƙi…
Read More » -
Garzali Miko – Mai Sona EP
Shahararren mawaƙin nan Garzali Miko ya saki wani sabon ƙaramin kundin waƙoƙinsa mai taken Mai Sona EP. Kundin ya ƙunshi…
Read More » -
Sadiq Saleh – Da Ransu Za’ayi Deluxe
Fitaccen mawaƙin nan Sadiq Saleh ya saki kundin waƙoƙinsa na musamman mai suna Da Ransu Za’ayi Deluxe. Wannan kundi ya…
Read More » -
DJ Ab – Big Energy EP
Shahararren mawaƙin Hausa Hip Hop, DJ Ab, ya saki sabon ƙaramin kundin waƙoƙinsa mai suna Big Energy EP. Kundin ya…
Read More » -
Umar M Shareef – Soyayya Ta EP
Shahararren mawaƙin nan Umar M Shareef ya saki ƙaramin kundin waƙoƙinsa mai suna Soyayya Ta EP. Kundin ya ƙunshi waƙoƙi…
Read More »