Albums & EPs
Ali Jita – Kurman Zance EP
Fitaccen mawakin Hausa, Ali Jita, ya gabatar da sabon EP dinsa mai suna “Kurman Zance”, wanda ya ƙunshi wakoki 10 masu salo daban-daban na soyayya da rayuwa. EP ɗin ya samu haɗin gwiwar Naziru Sarkin Waka da OG Abbah, yayin da Prince Production ya kasance furodusan aikin.
Album Information
- Artist: Ali Jita
- EP: Kurman Zance
- Release Date: October 2, 2026
- Genre: Afrosounds
- Producer: Prince Production
- Label: Jita Records
- Total Tracks: 10
Tracklist

