Albums & EPs

Oga Abdul – Qishin Qishin EP

Fitaccen mawaƙin nan wato Oga Abdul ya saki wani sabon album ɗinsa mai suna “Qishin Qishin EP.” Wannan album yana ɗauke da waƙoki har guda 7 da za su tafi da zuciyar masoya, kuma mun tabbata za ku ji daɗinsu sosai.

Album Information

Tracklist

  1. Oga Abdul – Qishin Qishin
  2. Oga Abdul – Sauki
  3. Oga Abdul – Kamar Gaske
  4. Oga Abdul – Ina
  5. Oga Abdul – Hallaka Kwabo
  6. Oga Abdul – Haka Akayi
  7. Oga Abdul – Ahua

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button