Albums & EPs
Salim Smart – Gari Ya Waye EP
Sabon EP ɗin Salim Smart mai suna “Gari Ya Waye” ya zo da waƙoƙi 15 da suka haɗa soyayya, farin ciki, godiya da darussan rayuwa. EP ɗin ya ƙunshi haɗin gwiwa da fitattun mawaka kamar Umar M Shareef, Abdul D One da Maryam A Sadik.
Album Information:
- Artist: Salim Smart
- EP Title: Gari Ya Waye
- Release Date: January 1, 2026
- Genre: Afrosounds
- Label: S2 Records
- Management: Ash Music Management
- Total Tracks: 15
- Copyright: © | ℗ 2026 S2 Records
Tracklist:
