Hausa Songs
Salim Smart – Bani Da Damuwa
Sabuwar waƙar “Bani Da Damuwa” ta Salim Smart waƙa ce ta soyayya da ke bayyana yadda tsananin ƙaunar masoyiya ke mamaye zuciya. A cikin waƙar, mawakin ya bayyana irin yadda soyayyar ta zama tamkar sarka a zuciyarsa, har tunanin masoyiyar ya cika rayuwarsa.
Song Information
- Artist: Salim Smart
- Song: Bani Da Damuwa
- EP: Gari Ya Waye
- Release Date: January 1, 2026
- Genre: Afrosounds
- Label: S2 Records
Download & Listen
