Hausa Songs
Salim Smart – Jirgin So
Sabuwar waƙar “Jirgin So” ta Salim Smart waƙa ce ta soyayya da ke bayyana irin yadda ƙauna ke mamaye zuciyar masoyi har ya kasa samun nutsuwa. Mawakin ya bayyana yadda soyayyar ta ƙara ƙarfi a zuciyarsa, har ya shirya ɗaukar matakin aure domin ya kasance tare da wadda yake so.
Song Information
- Artist: Salim Smart
- Song: Jirgin So
- EP: Gari Ya Waye
- Release Date: January 1, 2026
- Genre: Afrosounds
- Label: S2 Records
Download & Listen
