Hausa Songs

Abdul D One – Kyakkyawa Ft. Murja Baba

Sabuwar waƙar “Kyakkyawa” daga Abdul D One tare da Murja Baba waƙar soyayya ce mai ɗauke da kalaman yabon kyawun masoyiya da irin tasirin da kyawunta ke yi a zuciyar mai sonta. A cikin waƙar, mawakin ya bayyana cewa bai taɓa ganin kyakkyawar mace irin ta ba, har kyawunta ya sa ya kasa daina kallonta.

Song Information

Download & Listen

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button