Trending Hausa Songs
Aliyu Nata – Qilim Alarm Na Soyayya
Sabuwar waƙar “Qilim Alarm Na Soyayya” ta Aliyu Nata na bayyana daɗin rayuwar aure, musamman idan mutum ya samu abokiyar zama mai ƙauna da kishinsa. Mawakin ya nuna cewa zaman aure yana da daɗi na musamman, kuma samun wanda yake ƙaunarka da gaske yana ƙara wa rayuwa armashi.
Song Information
- Artist: Aliyu Nata
- Song: Qilim Alarm Na Soyayya
- Release Date: September 22, 2026
- Genre: Afrosounds
Download & Listen