Hausa Hip Hop
Barakina – Millions
Barakina ya zo da sabuwar wakarsa mai suna “Millions,” wadda ta mayar da hankali kan kuɗi, arziki da jin daɗin rayuwa. A cikin waƙar, mawakin yana alfahari da yawan kuɗin da yake kashewa a kullum, har yana kwatanta su da na attajirin nan Dangote. Waƙar tana ɗauke da salo na Hip-Hop/Rap mai nuna kwarin gwiwa da rayuwar masu kuɗi.
Song Information
- Artist: Barakina
- Song Title: Millions
- Release Date: October 23, 2026
- Genre: Hip-Hop/Rap
- Copyright: Tieme Music Distribution
Download & Listen