Hausa Songs
Danmusa New Prince – Isah & Amatullah
Danmusa New Prince ya sake zuwa da wata wakar soyayya mai suna “Isah & Amatullah,” wadda ke murnar cikar burin masoya na zama mata da miji. Wakar ta bayyana muhimmancin soyayya ta gaskiya da yadda ranar aure ke zama rana ta musamman ga ma’aurata, musamman amarya da ta kai ga lokacin da za ta fara sabuwar rayuwa tare da wanda take so. Dj Tune beatz ne ya samar da wakar, wadda aka fitar a ranar 17 ga Oktoba, 2026, ƙarƙashin kamfanin 360 Music World.
Song Information
- Artist: Danmusa New Prince
- Title: Isah & Amatullah
- Release Date: October 17, 2026
- Producer: Dj Tune Beatz
- Record Label: 360 Music World
- Genre: Afrosounds
Download & Listen





