Hausa Songs

Sadiq Saleh – Sonki

Sadiq Saleh ya saki waƙar “Sonki”, ɗaya daga cikin waƙoƙin da ke cikin Da Ransu Za’ayi Deluxe. Waƙar ta ƙunshi saƙon soyayya mai cike da sadaukarwa, inda mawakin ke yin alƙawarin kula da masoyiyarsa da fifita jin daɗinta a kan nasa.

Song Information

Download & Listen:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button