Hausa Songs

Garzali Miko – Rayuwar Masoya

Garzali Miko ya saki waƙar “Rayuwar Masoya”, ɗaya daga cikin waƙoƙin da ke cikin Mai Sona EP. Waƙar ta zo da saƙo kan yadda masoya za su fahimci juna kuma su zauna tare cikin soyayya, inda mawakin ke jaddada muhimmancin son wanda yake sonka da kuma amincewa da juna a rayuwar aure.

Song Information

Download & Listen:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button