Hausa Songs
Sadiq Saleh – Wayyo Ft. Ali Jita

Sadiq Saleh ya saki waƙar “Wayyo” tare da Ali Jita, ɗaya daga cikin fitattun waƙoƙin da ke cikin Da Ransu Za’ayi Deluxe. Waƙar ta ƙunshi saƙon rayuwa da fadakarwa cikin salo mai daɗin sauraro, inda mawakan ke bayyana yadda al’amuran duniya suka sauya tare da amfani da karin magana da misalai masu jan hankali.
Song Information
- Artist: Sadiq Saleh
- Featured Artist: Ali Jita
- Song Title: Wayyo
- Album: Da Ransu Za’ayi Deluxe
- Release Date: May 2, 2025
- Genre: Pop
Download & Listen:


