Hausa Songs

Garzali Miko – Sha Kallo

Garzali Miko ya saki waƙar “Sha Kallo”, ɗaya daga cikin waƙoƙin da ke cikin Mai Sona EP. Waƙar ta zo da salo na yabon masoyiya da mamakin irin kyawunta, inda mawakin ke bayyana cewa ganin wadda yake magana a kanta ya ɗauke hankalinsa.

Song Information

Download & Listen:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button