Hausa Songs

A Basu Kulawa – Golden 7

“A Basu Kulawa” wata sabuwar waƙa ce ta Golden 7 da aka yi domin jan hankali kan matsalar shaye-shayen miyagun ƙwayoyi da ke addabar matasa. Waƙar ta haɗa mawaka daban-daban da suka nuna basirarsu wajen isar da saƙon wayar da kai ga matasa da al’umma.

Song Information

  • Artist/Group: Golden 7
  • Song Title: A Basu Kulawa
  • Release Date: September 28, 2026
  • Featured Artists: Isah Ayagi, Bello Ibrahim Bily’o, Mudassir Kasim, Maryam Sangandale, Rabiu Dalle, Ziban Kawu & Hadiza Mai Kano
  • Sponsored By: Freedom Radio 99.5 FM

Download & Listen

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button