Hausa Songs

Abdul D One – Fargaba

Abdul D One ya saki waƙar “Fargaba”, Official Soundtrack daga wani sabon fim na Ali Nuhu wanda FKD Production ta shirya. Waƙar ta ƙunshi saƙon soyayya da kwantar da hankali, inda mawakin ke bayyana cewa zai kasance mai kare masoyiyarsa daga duk wata damuwa da fargaba.

Song Information

Download & Listen:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button