Trending Hausa Songs

Auta Waziri – Kewa

Sabuwar waƙar Auta Waziri mai suna “Kewa” waƙa ce ta soyayya da ke bayyana kewar masoyiya da irin muhimmancin da take da shi a rayuwar mawakin. A cikin waƙar, ya kuma bayyana burinsa na samun kusanci da masoyiyarsa tare da neman ta ba shi dama a zuciyarta.

Song Information

  • Artist: Auta Waziri
  • Song Title: Kewa
  • EP: KEWA
  • Release Date: April 28, 2023
  • Genre: Afrosounds
  • Duration: 2:54
  • Label: Diamond Star Music
  • Distributed by: Dj Amson

Download & Listen

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button