Hausa Songs
Auta Waziri – Yar Uwa
Sabuwar waƙar Auta Waziri mai suna “Yar Uwa” waƙa ce ta soyayya da ke bayyana tsananin ƙauna da kusanci tsakanin masoya. Mawakin ya bayyana yadda kasancewar masoyiyarsa ta zama wani muhimmin ɓangare na rayuwarsa, har rabuwa da ita za ta yi masa matuƙar wahala.
Song Information
- Artist: Auta Waziri
- Song Title: Yar Uwa
- EP: KEWA
- Release Date: April 28, 2023
- Genre: Afrosounds
- Duration: 3:16
- Label: Diamond Star Music
- Distributed by: Dj Amson
Download & Listen
