Trending Hausa Songs
Dan Karamin Hajiya – Kishiya Ft. Ngulde, Lil Kboy & Banish Haula

Mawaƙi Dan Karamin Hajiya ya fito da wata zazzafar waƙa mai zafi mai suna “Kishiya,” tare da haɗin gwiwar Ngulde, Lil Kboy da Banish Haula, inda yake ankarar da mutane cewa kishiya bala’i ce tare da roƙon Allah Ya rabamu da sharrin ta a wannan shekara ta 2026.
Song Information:
- Artist: Dan Karamin Hajiya Ft. Ngulde, Lil Kboy & Banish Haula
- Song Title: Kishiya
- Producer: Bravo Master
- Release Date: September 4, 2026
- Genre: R&B
Download & Listen

