Hausa Songs

Sadiq Saleh – Kin Cika Ni

Sadiq Saleh ya saki waƙar “Kin Cika Ni”, ɗaya daga cikin waƙoƙin da ke cikin Da Ransu Za’ayi Deluxe. Waƙar ta ƙunshi saƙon soyayya mai cike da bege, inda mawakin ke bayyana cewa masoyiyarsa ta mamaye zuciyarsa gaba ɗaya, har yana roƙonta da kada ta raba shi da ƙaunarta.

Song Information

Download & Listen:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button