Hausa Songs
Garzali Miko – Baby

Garzali Miko ya saki waƙar “Baby”, ɗaya daga cikin waƙoƙin da ke cikin Mai Sona EP. Waƙar ta zo da saƙon soyayya da burin zama tare, inda mawakin ke bayyana ƙaunarsa ga wadda yake so tare da fatan cewa idan Allah Ya ba su rai da rabo, zai zama angonta.
Song Information
- Artist: Garzali Miko
- Song Title: Baby
- Album: Mai Sona EP
- Release Date: June 6, 2025
- Genre: R&B
Download & Listen:

