Hausa Songs

Garzali Miko – So Shine Asalin Kowa

Garzali Miko ya saki waƙar “So Shine Asalin Kowa”, ɗaya daga cikin waƙoƙin da ke cikin Mai Sona EP. Waƙar ta zo da saƙon soyayya mai cike da farin ciki da yabon masoyi, inda mawakin ke bayyana yadda ganinta ya kawo masa farin ciki, tare da kwatanta masoyiyarsa da haske a rayuwarsa.

Song Information

Download & Listen:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button