Hausa Songs

Garzali Miko – Takun Soyayya

Garzali Miko ya saki waƙar “Takun Soyayya”, ɗaya daga cikin waƙoƙin da ke cikin Mai Sona EP. Waƙar ta zo da saƙon soyayya mai nuna haɗin kai da dagewa a cikin ƙauna, inda mawakin ke bayyana burinsa na su kasance tare tamkar tsintsiya, tare da jaddada cewa soyayyar da ya fara ba shi da niyyar dainawa.

Song Information

Download & Listen:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button