Trending Hausa Songs
Limamin Waka – Asalin Rayuwata

Sabuwar waƙar “Asalin Rayuwata” ta Limamin Waka wanda akafi sani da Alh Rabiu Shehu waƙa ce mai ɗauke da saƙon yabon Allah da nuna godiya gare Shi. Mawakin ya bayyana yadda Allah yake share damuwa, samar da arziki da buɗe ƙofofin rabauta, yana mai nuna cewa komai na rayuwarsa yana komawa ga Allah.
Song Information
- Artist: Limamin Waka
- Song: Asalin Rayuwata
- Release Date: May 30, 2026
- Genre: Islamic / Religious
Download & Listen