Trending Hausa Songs
Mai Dubun Isa – Ya Zaljamali (AI)

“Ya Zaljamali” wata waƙa ce ta Mai Dubun Isa da ta fara samun karbuwa a TikTok. Waƙar da ake amfani da ita a bidiyoyin TikTok an ƙirƙire ta ne da fasahar AI, yayin da aka danganta aikin kiɗan da Bass na Mal Usman da Co-Producer Auwal P.R.O.
Song Information
- Artist: Mai Dubun Isa
- Song Title: Ya Zaljamali (AI)
- Version: AI
- Release Date: September 19, 2026
- Bass: Mal Usman
- Co-Producer: Auwal P.R.O
Download & Listen
