Hausa Songs

Sadiq Saleh – So Soyayya

Sadiq Saleh ya saki waƙar “So Soyayya”, ɗaya daga cikin waƙoƙin da ke cikin Da Ransu Za’ayi Deluxe. Waƙar ta ƙunshi saƙon soyayya mai cike da bege da aminci, inda mawakin ke bayyana cewa ya riga ya zaɓi masoyiyarsa a matsayin abokiyar rayuwa, kuma burinsa shi ne su cika soyayyarsu da aure.

Song Information

Download & Listen:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button