Hausa Songs
Umar M Shareef – Farko da Karshe

Umar M Shareef ya saki waƙar “Farko da Karshe”, ɗaya daga cikin waƙoƙin da ke cikin Soyayya Ta EP. Waƙar ta nuna yadda soyayya za ta iya mamaye zuciya cikin ƙanƙanin lokaci, inda mawakin ke bayyana cewa tun daga haɗuwarsu masoyiyarsa ta zama komai a rayuwarsa.
Song Information
- Artist: Umar M Shareef
- Song Title: Farko da Karshe
- Album: Soyayya Ta EP
- Release Date: December 19, 2025
- Genre: Pop
Download & Listen:

