Hausa Songs

Usman Bee – Love Is Blind Ft. Erm Boii

Usman Bee ya saki sabuwar wakarsa mai suna “Love Is Blind” tare da Erm Boii, kuma tana ɗaya daga cikin waƙoƙin da ke cikin End Of The Era II EP. Waƙar soyayya ce da ta mayar da hankali kan yanayin ƙauna da yadda soyayya ke shafar tunanin masoya.

Song Information

Download & Listen

Saurari Usman Bee – Love Is Blind Ft. Erm Boii a ArewaTracks, sannan ka sauke waƙar MP3 cikin sauƙi.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button