Trending Hausa Songs
Halifa Sk Dorayi – Love & Faith (Hello Arewa)

Halifa Sk Dorayi ya fito da sabuwar waƙarsa mai suna “Love & Faith (Hello Arewa)”, wadda tana daga cikin waƙoƙin sabon fim ɗin Love & Faith na Amal Motion Pictures.
A cikin waƙar, Halifa Sk Dorayi yana bayyana yadda yake jin ba zai iya rabuwa da masoyiyarsa ba, inda yake cewa: “Bazan iya rabo dake ba.. ji nake kamar na zauna gabanki kullum ina kallonki har na cinye lokacina…”
Song Information
- Artist: Halifa Sk Dorayi
- Song Title: Love & Faith (Hello Arewa)
- Release Date: September 1, 2026
- Movie: Love & Faith
- Production: Amal Motion Pictures
Download & Listen
Idan kuna neman sabbin waƙoƙin Hausa da waƙoƙin fina-finan Hausa, ku ci gaba da ziyartar ArewaTracks domin samun sababbin wakoki.

