Hausa Songs
M Soja Concept – Ina Son Ki Laila Ft. Halifa Sk Dorayi

M Soja Concept ya haɗa gwiwa da Halifa Sk Dorayi wajen saki sabuwar waƙar soyayya mai suna “Ina Son Ki Laila” daga kundin Laila EP, waƙar da ke ɗauke da daddaɗan baiti na “Laila… mata kina tsaye nima ina tsaye amma son ki ya shiga ya kwantamin a zuciya…” domin bayyana tsananin kamuwa da zurfin ƙauna.
Song Information
- Artist: M Soja Concept
- Featured Artist: Halifa Sk Dorayi
- Song Title: Ina Son Ki Laila
- Album: Laila EP
- Release Date: August 9, 2026
- Genre: Afrosounds
Download & Listen
Saurari M Soja Concept – Ina Son Ki Laila Ft. Halifa Sk Dorayi a ArewaTracks, sannan ka sauke waƙar MP3 cikin sauƙi.

