Albums & EPs
M Soja Concept – Laila EP

M Soja Concept ya saki sabon aikin waƙoƙinsa mai suna “Laila EP”, wani kyakkyawan kundin Afrosounds da ya ƙunshi waƙoƙi 7 tare da haɗin gwiwar mawaka daban-daban irinsu Umar MB, Hairat Abdullahi, da Sadiq Saleh.
Album Information
- Artist: M Soja Concept
- EP Title: Laila EP
- Release Date: August 9, 2026
- Genre: Afrosounds
- Total Tracks: 7
Tracklist
- M Soja Concept – Kyakkyawa Laila Ft. Umar MB
- M Soja Concept – Laila Laila Ft. Hairat Abdullahi
- M Soja Concept – Laila Ft. Sadiq Saleh
- M Soja Concept – Ina Son Ki Laila Ft. Halifa Sk Dorayi
- M Soja Concept – Laila Kadai Ce Ft. Abdul D One
- M Soja Concept – Ke Daya Ce Laila Ft. Real Obey Alay
- M Soja Concept – Laila Ft. Hussaini Danko
Latsa sunan kowace waƙa da ke a cikin Tracklist a sama domin sauraro ko sauke ta ɗai-ɗai zuwa wayarka cikin sauƙi.
