Hausa Songs
Hamisu Breaker – Kina Ji

Shahararren mawaƙin nan Hamisu Breaker ya saki wata sabuwar waƙa mai taken “Kina Ji”, wadda ta fito daga cikin sabon kundinsa na Mai Sona EP. A cikin wannan waƙar, mawaƙin ya kawo zafafan kalaman soyayya inda yake bayyana yadda son masoyiyarsa ya yi masa kamu a zuciya tun kafin idanunsa su ganta.
Song Information
- Artist: Hamisu Breaker
- Song Title: Kina Ji
- Album: Mai Sona EP
- Release Date: March 27, 2026
- Genre: Afrosounds
Download & Listen:

