Hausa SongsTrending Hausa Songs
Usman Bee – Kyakkyawa Ft. Naziru Sarkin Waka

Usman Bee ya saki sabuwar wakarsa mai suna “Kyakkyawa” tare da Naziru Sarkin Waka, ɗaya daga cikin waƙoƙin da ke cikin End Of The Era II EP. Waƙar ta karkata ne kan soyayya da bayyana yadda ƙauna ta kama zuciya, tare da jaddada cewa ba zai daina ƙaunar wadda yake wa waƙar ba.
Song Information
- Artist: Usman Bee
- Featured Artist: Naziru Sarkin Waka
- Song Title: Kyakkyawa
- Album: End Of The Era II EP
- Release Date: August 20, 2026
Download & Listen
Saurari Usman Bee – Kyakkyawa Ft. Naziru Sarkin Waka a ArewaTracks, sannan ka sauke waƙar MP3 cikin sauƙi.
