Hausa Songs
Usman Bee – Light Ft. JayBoy

Fitaccen mawaki Usman Bee ya saki wata sabuwar wakarsa mai taken “Light” tare da JayBoy, ɗaya daga cikin waƙoƙin da ke cikin End Of The Era II EP. Waƙar ta zo da jigon soyayya, inda mawakin ke bayyana irin yadda yake neman wadda yake ƙauna da kuma yadda take cikin zuciyarsa.
Song Information
- Artist: Usman Bee
- Featured Artist: JayBoy
- Song Title: Light
- Album: End Of The Era II EP
- Release Date: August 20, 2026
Download & Listen
Saurari Usman Bee – Light Ft. JayBoy a ArewaTracks, sannan ka sauke waƙar MP3 cikin sauƙi.
