A wasu lokuta, kalaman masoyi kan zauna a zuciya har su zama abin da mutum ke tunawa da shi a kowane lokaci. Wannan shi ne yanayin da Abdul D One ya bayyana a waƙar “Kalma”, inda aka nuna yadda kalaman wanda ake ƙauna ke rage kewar sa da kuma irin wahalar da rashin kasancewarsa ke haifarwa.
Waƙar ta kuma taɓo yadda soyayya kan sa mutum ya kau da kai daga kurakuran masoyinsa, saboda tsananin ƙaunar da yake yi masa. Babban abin da ya fito a baitocin shi ne yadda kasancewar masoyi ke da muhimmanci, har rashin sa ya zama abin da zuciya ba ta son jurewa.
Listen below
Song details
- Artist
- Abdul D One
- Song
- KALMA
- Album
- GASKIYAR LABARI NA
- Genre
- R&B
- Released
- 2026-11-12
- Duration
- 3:30
- Format
- MP3, 262 kbps
- File size
- 6.61 MB

Leave a comment