Ado Gwanja – Safeera mp3 download
Wakar Safeera ta Ado Gwanja waka ce da mawakin ya yi wa wata mace mai suna Safeera. A cikin wakar, ya yi amfani da salon waka mai dadi wajen bayyana sha’awa da burgewarsa da ita. Wakar tana ɗauke da salon nishadi da kalaman soyayya, irin salon da masoyan wakokin Ado Gwanja suka saba ji a wakokinsa.
An saki wakar ne a ranar 26 ga Mayu, 2025, karkashin Gwanja Record. Ta samu karbuwa sosai a kafafen sauraron wakoki, inda ta tara sama da miliyan biyu na plays a Audiomack.
Play and enjoy the wedding:
Song details
- Artist
- Ado Gwanja
- Song
- Safeera
- Album
- Single
- Genre
- Hausa Song
- Released
- 2025-05-26
- Duration
- 2:59
- Format
- MP3, 255 kbps
- File size
- 5.5 MB



Leave a comment