Ahmad Delta ya kawo wakar soyayya mai suna Baby, inda ya bayyana irin yadda ya ba masoyiyarsa zuciyarsa baki daya.
A cikin wakar, mawakin ya nuna yadda soyayyarta ta mamaye tunaninsa, har yake bayyana cewa babu wata da yake da ra’ayi a kanta sai ita. Wakar ta zo ne cikin salo na bege da kauna, tana bayyana irin zurfin soyayyar da yake yi wa masoyiyarsa.
Listen Below
Song details
- Artist
- Ahmad Delta
- Song
- Baby
- Album
- Arewa Tracks
- Genre
- Hausa Love Song
- Released
- 2026-11-04
- Duration
- 2:55
- Format
- MP3, 128 kbps
- File size
- 3.03 MB

Leave a comment