Hussaini M. Pizzah – Badan Keba Mp3 Download
Wakar Badan Keba ta Hussaini M. Pizzah tana cikin wakokin da aka fitar a cikin kundin wakokinsa mai suna Cakwai. Mawakin ya gabatar da ita ne a matsayin daya daga cikin wakokin kundin, wanda ya kunshi wakoki daban-daban da suka hada da Cakwai, Chara, Ummi Safiyya da Nasara Ta.
An saki wakar a ranar 30 ga Janairu, 2026, karkashin S.N.Y Record Label. Tana da tsawon mintuna 3 da dakika 28.
Saurari yanxu akasa:
Song details
- Artist
- Hussaini M Pizzah
- Song
- Badan Keba
- Album
- Single
- Genre
- Hausa Song
- Released
- 2026-01-30
- Duration
- 3:28
- Format
- MP3, 257 kbps
- File size
- 6.4 MB










Leave a comment