SAGY GEE ft. Ali Jita – Fiona III mp3 Download
Wakar Fiona III hadin gwiwa ce tsakanin SAGY GEE da fitaccen mawakin Hausa, Ali Jita. Wakar ta ci gaba da taken Fiona, inda aka gabatar da saƙon soyayya da nuna kulawa ga masoyiya.
A cikin baitocin wakar Fiona, SAGY GEE yana bayyana burinsa na samun masoyiyarsa, yana mata alkawarin kulawa da ita kamar sarauniya. Ya kuma nuna cewa yana son soyayyarsu ta dawwama har abada. Wannan sabon salo na Fiona III ya samu fitowa tare da gudummawar Ali Jita. An saki wakar a ranar 5 ga Mayu, 2026.
Ku saurari wakan akasa:
Song details
- Artist
- SAGY GEE ft. Ali Jita
- Song
- Fiona III
- Album
- Single
- Genre
- Hausa Afrobeat
- Released
- 2026-05-05
- Duration
- 2:28
- Format
- MP3, 266 kbps
- File size
- 4.74 MB

Leave a comment