Hamisu Breaker – Burina mp3 Download
Wakar Burina ta Hamisu Breaker waka ce ta soyayya da ke bayyana yadda mutum yake jin ƙauna da sha’awar wadda yake so. A cikin wakar, mawakin ya nuna taushin zuciya da yadda masoyiyarsa ta zama abar kulawa a gare shi. Ya gabatar da saƙon cikin kalaman soyayya masu sauƙin shiga zuciya.
Hamisu Breaker ya saki wakar a ranar 5 ga Afrilu, 2023, karkashin Hamisu Breaker Records. Wakar ta samu karbuwa sosai a tsakanin masoyan wakokin Hausa, inda ta tara sama da miliyan 5.7 na sauraro a Audiomack.
Ku saurari wakan akasa;
Song details
- Artist
- Hamisu Breaker
- Song
- Burina
- Album
- Single
- Genre
- Hausa
- Released
- 2023-04-05
- Duration
- 3:17
- Format
- MP3, 269 kbps
- File size
- 6.37 MB



Leave a comment