Hamisu Breaker – So Sanadi MP3 Download
Sabuwar wakar So Sanadi ta Hamisu Breaker ta haɗa saƙon soyayya da ƙwarin gwiwar yin nasara. Mawakin ya nuna cewa ƙaunar masoyiyarsa tana ƙara masa ƙarfin guiwa, yayin da yake bayyana yadda ya yi imani da kansa da burinsa duk da ra’ayoyin masu ganin ba zai kai ga nasara ba. Wakar tana ɗauke da saƙon jajircewa, dogaro da kai da kuma soyayya ta gaskiya.
Listen below
Song details
- Artist
- Hamisu Breaker
- Song
- So Sanadi
- Album
- Banida Damuwa Ep
- Genre
- Afrosounds
- Released
- 2025-04-15
- Duration
- 2:47
- Format
- MP3, 128 kbps
- File size
- 2.92 MB




Leave a comment